Shin Kun Sheda?

Shin Kun Sheda?

Shin Kun Sheda?

10/11/2020 7:28PM

Episode Synopsis "Shin Kun Sheda? "

Toh Jamman Jihar Kaduna, Shin Kun Sheda? gwammantin jahar kaduna The Governor of Kaduna State ta kashe kudi daya kaima Naira 500,000,000 domin talafawa jamma da kayan abinchi a locacin zaman gida dole saboda chutan makoko? Wasu daga cikin mutane nacewa waima mai ya shafemu da batutuwan gwamnati da har zamu damu da alkaluman kudi? To bari kuji shaka babu kasafin kudi yasha fe ku. Idan anama aski kayi bachi? kana bachi ana ma aski toh yakake tsamani askin ya kasanche, WAI! kaga gyaran fuska a karkache ko kuma katashi kaga ba gira!

Listen "Shin Kun Sheda? "

More episodes of the podcast Shin Kun Sheda?