Episode Synopsis "Ni Na Allah Ne"
Ni Na Allah Ne simply means "I belong to God" This song cuts accross major cities of Nigeria, such as Kaduna, Kano, Abuja. Lyrics.[Chorus] Call: Oh Ni Na Allah Ne… Resp: Mai Girma Call: Ni Na Allah Ne… Resp: Mai Ceto Na Call: Dan Masoyina…. Resp: Mai Fansta… Call: Mai Fansta Ta… Resp: Mai Ceto Na…[Verse] Domin Bawani kamar ka Bawani Labari Ka isa daukaka Ashe Mu na rawa neDomin Bawani kamar ka Bawani Labari Ka isa daukaka Ashe Mu na rawa neMenene zan baka in ba godiya… Menene zan baka mai ceto na… Menene zan baka mai fansta ta… Sujada ne shi zan baka[Chorus] Call: Oh Ni Na Allah Ne… Resp: Mai Girma Call: Ni Na Allah Ne… Resp: Mai Ceto Na Call: Dan Masoyina…. Resp: Mai Fansta… Call: Mai Fansta Ta… Resp: Mai Ceto Na…[Verse] Domin Bawani kamar ka Bawani Labari Ka isa daukaka Ashe Mu na rawa neDomin Bawani kamar ka Bawani Labari Ka isa daukaka Ashe Mu na rawa neMenene zan baka in ba godiya… Menene zan baka mai ceto na… Menene zan baka mai ceto na… Sujada ne shi zan baka[Chorus] Call: Oh Ni Na Allah Ne… Resp: Mai Girma Call: Ni Na Allah Ne… Resp: Mai Ceto Na Call: Dan Masoyina…. Resp: Mai Fansta… Call: Mai Fansta Ta… Resp: Mai Ceto Na…Back to Chorus till Fade….