
Shugabanci A Democradiya Podcast
Por: Shugabanci
Ko kwalliya ta biya kudin sabulu a tsarin Democradiya a Nigeria? Ku biyo mu.. Mu tattauna cikin sabon shirin mu na “Shugabanci A Democradiya” tare da: Masu gabarata - Mustafa İbrahim Kaliya da Umar TongasDaukar nauyi - Dr Nasir Aminu
7 episodios disponibles